<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>491</hymn_number>
<title>Muna Zuwa Wurin Yesu Mai Ceto LW491</title>
<lyrics>[V1]
 1) Muna zuwa wurin Yesu Mai Ceto
 Domin shiga aikinsa
 Shi ya kira mu mu yi ta wa'azi
 Ko'ina a duniya.

[V2]
 KORUS
 Yesu shi ne shugaba
 Shi ne mai ƙamnar mutane.
 Za mu taya shi, mu nemansu
 Don su sami gafara.

[V3]
 2) Ko minene Yesu shi ya ce mu yi
 Za mu yi da zuciya ɗaya
 Za mu yi biyayya cikin abu duk
 Za mu yi ta wa'azi.

[V4]
 3) Shi ya ce mu bar duk zunubi na da
 Mu tafi da tsabta rai
 Ko ya ce ya so abin da namu ne.
 Za mu ba shi nan da nan.</lyrics>
</song>